Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 190 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗۖ وَمَا كَانَ أَكۡثَرُهُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[الشعراء: 190]
﴿إن في ذلك لآية وما كان أكثرهم مؤمنين﴾ [الشعراء: 190]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle a cikin wancan haƙika akwai aya, amma mafi yawansu ba su kasance masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle a cikin wancan haƙika akwai aya, amma mafi yawansu ba su kasance masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle a cikin wancan haƙĩka akwai ãya, amma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba |