Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 189 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَكَذَّبُوهُ فَأَخَذَهُمۡ عَذَابُ يَوۡمِ ٱلظُّلَّةِۚ إِنَّهُۥ كَانَ عَذَابَ يَوۡمٍ عَظِيمٍ ﴾
[الشعراء: 189]
﴿فكذبوه فأخذهم عذاب يوم الظلة إنه كان عذاب يوم عظيم﴾ [الشعراء: 189]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ƙaiyata shi, saboda haka, azabar ranar girgije* ta kama su. Lalle ne ita, ta kasance azabar yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaiyata shi, saboda haka, azabar ranar girgije ta kama su. Lalle ne ita, ta kasance azabar yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaiyatã shi, sabõda haka, azãbar rãnar girgije ta kãma su. Lalle ne ita, tã kasance azãbar yini mai girma |