Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 76 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿إِنَّ هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانَ يَقُصُّ عَلَىٰ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ أَكۡثَرَ ٱلَّذِي هُمۡ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[النَّمل: 76]
﴿إن هذا القرآن يقص على بني إسرائيل أكثر الذي هم فيه يختلفون﴾ [النَّمل: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne wannan Alƙur'ani* yana gaya wa Bani Israila mafi yawan abin da su suke saɓa wa junansu a ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wannan Alƙur'ani yana gaya wa Bani Israila mafi yawan abin da su suke saɓa wa junansu a ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wannan Alƙur'ãni yanã gaya wa Banĩ Isrãĩla mafi yawan abin da sũ suke sãɓa wa jũnansu a ciki |