Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 75 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَمَا مِنۡ غَآئِبَةٖ فِي ٱلسَّمَآءِ وَٱلۡأَرۡضِ إِلَّا فِي كِتَٰبٖ مُّبِينٍ ﴾
[النَّمل: 75]
﴿وما من غائبة في السماء والأرض إلا في كتاب مبين﴾ [النَّمل: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu wata (mas'ala) mai boyuwa, a cikin sama da ƙasa face tana a cikin littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wata (mas'ala) mai boyuwa, a cikin sama da ƙasa face tana a cikin littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu wata (mas'ala) mai bõyuwa, a cikin sama da ƙasa fãce tanã a cikin littafi bayyananne |