Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 5 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿بِنَصۡرِ ٱللَّهِۚ يَنصُرُ مَن يَشَآءُۖ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[الرُّوم: 5]
﴿بنصر الله ينصر من يشاء وهو العزيز الرحيم﴾ [الرُّوم: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Da taimakon Allah Yana taimakon wanda Yake so. Kuma Shi ne Mabuwayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da taimakon Allah Yana taimakon wanda Yake so. Kuma Shi ne Mabuwayi, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da taimakon Allah Yanã taimakon wanda Yake so. Kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai |