Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 6 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَعۡدَ ٱللَّهِۖ لَا يُخۡلِفُ ٱللَّهُ وَعۡدَهُۥ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الرُّوم: 6]
﴿وعد الله لا يخلف الله وعده ولكن أكثر الناس لا يعلمون﴾ [الرُّوم: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Wa'adin Allah, Allah ba ya saɓawa ga wa'adinsa, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wa'adin Allah, Allah ba ya saɓawa ga wa'adinsa, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wa'adin Allah, Allah bã ya sãɓãwa ga wa'adinsa, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba |