Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 48 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَيَقُولُونَ مَتَىٰ هَٰذَا ٱلۡوَعۡدُ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[يسٓ: 48]
﴿ويقولون متى هذا الوعد إن كنتم صادقين﴾ [يسٓ: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna cewa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna cewa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya |