Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 47 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمۡ أَنفِقُواْ مِمَّا رَزَقَكُمُ ٱللَّهُ قَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَنُطۡعِمُ مَن لَّوۡ يَشَآءُ ٱللَّهُ أَطۡعَمَهُۥٓ إِنۡ أَنتُمۡ إِلَّا فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[يسٓ: 47]
﴿وإذا قيل لهم أنفقوا مما رزقكم الله قال الذين كفروا للذين آمنوا﴾ [يسٓ: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu, "Ku ciyar daga abin da Allah Ya azurta ku," sai waɗanda suka kafirta su ce ga waɗanda suka yi imani, "Ashe, za mu ciyar da wanda idan Allah Ya so Yana ciyar da shi? Ba ku zama ba face a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu, "Ku ciyar daga abin da Allah Ya azurta ku," sai waɗanda suka kafirta su ce ga waɗanda suka yi imani, "Ashe, za mu ciyar da wanda idan Allah Ya so Yana ciyar da shi? Ba ku zama ba face a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu, "Ku ciyar daga abin da Allah Ya azurta ku," sai waɗanda suka kãfirta su ce ga waɗanda suka yi ĩmãni, "Ashe, zã mu ciyar da wanda idan Allah Ya so Yanã ciyar da shi? Ba ku zama ba fãce a cikin ɓata bayyananniya |