Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 3 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿كِتَٰبٞ فُصِّلَتۡ ءَايَٰتُهُۥ قُرۡءَانًا عَرَبِيّٗا لِّقَوۡمٖ يَعۡلَمُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 3]
﴿كتاب فصلت آياته قرآنا عربيا لقوم يعلمون﴾ [فُصِّلَت: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Littafi ne, an bayyana ayoyinsa daki-daki, yana abin karantawa na Larabci, domin mutanen dake sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Littafi ne, an bayyana ayoyinsa daki-daki, yana abin karantawa na Larabci, domin mutanen dake sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Littãfi ne, an bayyana ãyõyinsa daki-daki, yanã abin karantãwa na Lãrabci, dõmin mutãnen dake sani |