Quran with Hausa translation - Surah Fussilat ayat 4 - فُصِّلَت - Page - Juz 24
﴿بَشِيرٗا وَنَذِيرٗا فَأَعۡرَضَ أَكۡثَرُهُمۡ فَهُمۡ لَا يَسۡمَعُونَ ﴾
[فُصِّلَت: 4]
﴿بشيرا ونذيرا فأعرض أكثرهم فهم لا يسمعون﴾ [فُصِّلَت: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Yana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi. Sai mafi yawansu suka bijire. Saboda haka su, ba su saurarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana mai bayar da bushara kuma mai gargaɗi. Sai mafi yawansu suka bijire. Saboda haka su, ba su saurarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi. Sai mafi yawansu suka bijire. Sabõda haka sũ, bã su saurãrãwa |