Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 20 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿وَفِي ٱلۡأَرۡضِ ءَايَٰتٞ لِّلۡمُوقِنِينَ ﴾
[الذَّاريَات: 20]
﴿وفي الأرض آيات للموقنين﴾ [الذَّاريَات: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a cikin ƙasa akwai ayoyi ga masu yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a cikin ƙasa akwai ayoyi ga masu yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a cikin ƙasã akwai ãyõyi ga mãsu yaƙĩni |