Quran with Hausa translation - Surah Adh-Dhariyat ayat 19 - الذَّاريَات - Page - Juz 26
﴿وَفِيٓ أَمۡوَٰلِهِمۡ حَقّٞ لِّلسَّآئِلِ وَٱلۡمَحۡرُومِ ﴾
[الذَّاريَات: 19]
﴿وفي أموالهم حق للسائل والمحروم﴾ [الذَّاريَات: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a cikin dukiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai roƙo da wanda aka hana wa roƙo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a cikin dukiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai roƙo da wanda aka hana wa roƙo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hana wa rõƙo |