Quran with Hausa translation - Surah An-Najm ayat 59 - النَّجم - Page - Juz 27
﴿أَفَمِنۡ هَٰذَا ٱلۡحَدِيثِ تَعۡجَبُونَ ﴾
[النَّجم: 59]
﴿أفمن هذا الحديث تعجبون﴾ [النَّجم: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma daga wannan *labari kuke mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma daga wannan labari kuke mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma daga wannan lãbãri kuke mãmãki |