Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 26 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿سَيَعۡلَمُونَ غَدٗا مَّنِ ٱلۡكَذَّابُ ٱلۡأَشِرُ ﴾
[القَمَر: 26]
﴿سيعلمون غدا من الكذاب الأشر﴾ [القَمَر: 26]
| Abubakar Mahmood Jummi Za su sani a gobe, wane ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan |
| Abubakar Mahmoud Gumi Za su sani a gobe, wane ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan |
| Abubakar Mahmoud Gumi Zã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan |