Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 27 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿إِنَّا مُرۡسِلُواْ ٱلنَّاقَةِ فِتۡنَةٗ لَّهُمۡ فَٱرۡتَقِبۡهُمۡ وَٱصۡطَبِرۡ ﴾
[القَمَر: 27]
﴿إنا مرسلوا الناقة فتنة لهم فارتقبهم واصطبر﴾ [القَمَر: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, masu aikawa da raƙumar* ne, ta zame musu fitina, sai ka tsare su da kallo, kuma ka yi haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, masu aikawa da raƙumar ne, ta zame musu fitina, sai ka tsare su da kallo, kuma ka yi haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, mãsu aikãwa da rãƙumar ne, ta zame musu fitina, sai ka tsare su da kallo, kuma ka yi haƙuri |