Quran with Hausa translation - Surah Al-Qamar ayat 25 - القَمَر - Page - Juz 27
﴿أَءُلۡقِيَ ٱلذِّكۡرُ عَلَيۡهِ مِنۢ بَيۡنِنَا بَلۡ هُوَ كَذَّابٌ أَشِرٞ ﴾
[القَمَر: 25]
﴿أؤلقي الذكر عليه من بيننا بل هو كذاب أشر﴾ [القَمَر: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, an jefa masa Manzancin ne, a tsakaninmu? A'a, shi dai gawurtaccen maƙaryaci ne mai girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, an jefa masa Manzancin ne, a tsakaninmu? A'a, shi dai gawurtaccen maƙaryaci ne mai girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, an jẽfa masa Manzancin ne, a tsakãninmu? Ã'a, shĩ dai gawurtaccen maƙaryaci ne mai girman kai |