Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 46 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿وَكَانُواْ يُصِرُّونَ عَلَى ٱلۡحِنثِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[الوَاقِعة: 46]
﴿وكانوا يصرون على الحنث العظيم﴾ [الوَاقِعة: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sun kasance suna dogewa a kan mummunan zunubi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun kasance suna dogewa a kan mummunan zunubi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun kasance sunã dõgẽwa a kan mummũnan zunubi mai girma |