Quran with Hausa translation - Surah Al-Waqi‘ah ayat 47 - الوَاقِعة - Page - Juz 27
﴿وَكَانُواْ يَقُولُونَ أَئِذَا مِتۡنَا وَكُنَّا تُرَابٗا وَعِظَٰمًا أَءِنَّا لَمَبۡعُوثُونَ ﴾
[الوَاقِعة: 47]
﴿وكانوا يقولون أئذا متنا وكنا ترابا وعظاما أئنا لمبعوثون﴾ [الوَاقِعة: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sun kasance suna cewa: "Shin idan mun mutukuma muko kasance turɓaya da ƙasusuwa shin lalle mu waɗanda za a koma rayarwa ne haƙiƙatan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun kasance suna cewa: "Shin idan mun mutukuma muko kasance turɓaya da ƙasusuwa shin lalle mu waɗanda za a koma rayarwa ne haƙiƙatan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun kasance sunã cẽwa: "Shin idan mun mutukuma muko kasance turɓãya da ƙasũsuwa shin lalle mũ waɗanda zã a kõma rãyarwa ne haƙĩƙatan |