Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 1 - الحَشر - Page - Juz 28
﴿سَبَّحَ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الحَشر: 1]
﴿سبح لله ما في السموات وما في الأرض وهو العزيز الحكيم﴾ [الحَشر: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa ya yi tasbihi ga Allah, alhali kuwa, Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa ya yi tasbihi ga Allah, alhali kuwa, Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasã ya yi tasbihi ga Allah, alhãli kuwa, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |