×

Shĩ ne wanda Ya fitar da waɗanda suka kãfirta daga Mazõwa Littãfi,* 59:2 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-hashr ⮕ (59:2) ayat 2 in Hausa

59:2 Surah Al-hashr ayat 2 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-hashr ayat 2 - الحَشر - Page - Juz 28

﴿هُوَ ٱلَّذِيٓ أَخۡرَجَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۡ أَهۡلِ ٱلۡكِتَٰبِ مِن دِيَٰرِهِمۡ لِأَوَّلِ ٱلۡحَشۡرِۚ مَا ظَنَنتُمۡ أَن يَخۡرُجُواْۖ وَظَنُّوٓاْ أَنَّهُم مَّانِعَتُهُمۡ حُصُونُهُم مِّنَ ٱللَّهِ فَأَتَىٰهُمُ ٱللَّهُ مِنۡ حَيۡثُ لَمۡ يَحۡتَسِبُواْۖ وَقَذَفَ فِي قُلُوبِهِمُ ٱلرُّعۡبَۚ يُخۡرِبُونَ بُيُوتَهُم بِأَيۡدِيهِمۡ وَأَيۡدِي ٱلۡمُؤۡمِنِينَ فَٱعۡتَبِرُواْ يَٰٓأُوْلِي ٱلۡأَبۡصَٰرِ ﴾
[الحَشر: 2]

Shĩ ne wanda Ya fitar da waɗanda suka kãfirta daga Mazõwa Littãfi,* daga gidãjẽnsu da kõra** ta farko. Ba ku yi zaton sunã fita ba, kuma sun tabbata cẽwa gãnuwõwinsu mãsu tsare su ne daga Allah, sai Allah Ya jẽ musu daga wajen da ba su yi zato ba, kuma Ya jẽfa tsõro a cikin zukãtansu, sunã rushe gidãjensu da hannãyensu da kuma hannãyen mũminai. To, ku lũra fa, ya mãsu basĩrõri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: هو الذي أخرج الذين كفروا من أهل الكتاب من ديارهم لأول الحشر, باللغة الهوسا

﴿هو الذي أخرج الذين كفروا من أهل الكتاب من ديارهم لأول الحشر﴾ [الحَشر: 2]

Abubakar Mahmood Jummi
Shi ne wanda Ya fitar da waɗanda suka kafirta daga Mazowa Littafi,* daga gidajensu da kora** ta farko. Ba ku yi zaton suna fita ba, kuma sun tabbata cewa ganuwowinsu masu tsare su ne daga Allah, sai Allah Ya je musu daga wajen da ba su yi zato ba, kuma Ya jefa tsoro a cikin zukatansu, suna rushe gidajensu da hannayensu da kuma hannayen muminai. To, ku lura fa, ya masu basirori
Abubakar Mahmoud Gumi
Shi ne wanda Ya fitar da waɗanda suka kafirta daga Mazowa Littafi, daga gidajensu da kora ta farko. Ba ku yi zaton suna fita ba, kuma sun tabbata cewa ganuwowinsu masu tsare su ne daga Allah, sai Allah Ya je musu daga wajen da ba su yi zato ba, kuma Ya jefa tsoro a cikin zukatansu, suna rushe gidajensu da hannayensu da kuma hannayen muminai. To, ku lura fa, ya masu basirori
Abubakar Mahmoud Gumi
Shĩ ne wanda Ya fitar da waɗanda suka kãfirta daga Mazõwa Littãfi, daga gidãjẽnsu da kõra ta farko. Ba ku yi zaton sunã fita ba, kuma sun tabbata cẽwa gãnuwõwinsu mãsu tsare su ne daga Allah, sai Allah Ya jẽ musu daga wajen da ba su yi zato ba, kuma Ya jẽfa tsõro a cikin zukãtansu, sunã rushe gidãjensu da hannãyensu da kuma hannãyen mũminai. To, ku lũra fa, ya mãsu basĩrõri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek