Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 1 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿سَبَّحَ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۖ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[الصَّف: 1]
﴿سبح لله ما في السموات وما في الأرض وهو العزيز الحكيم﴾ [الصَّف: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa ya yi tasbihi ga Allah alhali kuwa, Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa ya yi tasbihi ga Allah alhali kuwa, Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasã ya yi tasbihi ga Allah alhãli kuwa, Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |