Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 25 - المُلك - Page - Juz 29
﴿وَيَقُولُونَ مَتَىٰ هَٰذَا ٱلۡوَعۡدُ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[المُلك: 25]
﴿ويقولون متى هذا الوعد إن كنتم صادقين﴾ [المُلك: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna cewa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna cewa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã cewa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ |