Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 24 - المُلك - Page - Juz 29
﴿قُلۡ هُوَ ٱلَّذِي ذَرَأَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَإِلَيۡهِ تُحۡشَرُونَ ﴾
[المُلك: 24]
﴿قل هو الذي ذرأكم في الأرض وإليه تحشرون﴾ [المُلك: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kace "Shi ne Ya halitta ku daga ƙasa, kuma zuwa gare Shi ne ake tashin ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kace "Shi ne Ya halitta ku daga ƙasa, kuma zuwa gareShi ne ake tashin ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kace "Shi ne Ya halitta ku daga ƙasã, kuma zuwa gareShi ne ake tãshin ku |