Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 5 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿إِنَّا سَنُلۡقِي عَلَيۡكَ قَوۡلٗا ثَقِيلًا ﴾
[المُزمل: 5]
﴿إنا سنلقي عليك قولا ثقيلا﴾ [المُزمل: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Mu, za Mu jefa maka magana mai nauyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mu, za Mu jefa maka magana mai nauyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mũ, zã Mu jẽfa maka magana mai nauyi |