Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 1 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿وَٱلۡمُرۡسَلَٰتِ عُرۡفٗا ﴾
[المُرسَلات: 1]
﴿والمرسلات عرفا﴾ [المُرسَلات: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ina rantsuwa da iskokin da ake sakowa jere, suna bin juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da iskokin da ake sakowa jere, suna bin juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da iskõkin da ake sakõwa jẽre, sunã bin jũna |