Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 29 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿ٱنطَلِقُوٓاْ إِلَىٰ مَا كُنتُم بِهِۦ تُكَذِّبُونَ ﴾
[المُرسَلات: 29]
﴿انطلقوا إلى ما كنتم به تكذبون﴾ [المُرسَلات: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ku tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatawa game da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatawa game da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tafi zuwa ga abin da kuka kasance kuna ƙaryatãwa game da shi |