Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 32 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿إِنَّهَا تَرۡمِي بِشَرَرٖ كَٱلۡقَصۡرِ ﴾
[المُرسَلات: 32]
﴿إنها ترمي بشرر كالقصر﴾ [المُرسَلات: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, ita, tana jifa da tartsatsi kamar soraye |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, ita, tana jifa da tartsatsi kamar soraye |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, ita, tanã jifã da tartsatsi kamar sõraye |