Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 35 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿هَٰذَا يَوۡمُ لَا يَنطِقُونَ ﴾ 
[المُرسَلات: 35]
﴿هذا يوم لا ينطقون﴾ [المُرسَلات: 35]
| Abubakar Mahmood Jummi Wannan, yini ne da ba za su iya yin magana ba  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan, yini ne da ba za su iya yin magana ba  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan, yini ne da bã zã su iya yin magana ba  |