Quran with Hausa translation - Surah At-Takwir ayat 19 - التَّكوير - Page - Juz 30
﴿إِنَّهُۥ لَقَوۡلُ رَسُولٖ كَرِيمٖ ﴾
[التَّكوير: 19]
﴿إنه لقول رسول كريم﴾ [التَّكوير: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne shi (Alƙur'ani) haƙƙan, maganar wani manzon (Allah) ne mai girma ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne shi (Alƙur'ani) haƙƙan, maganar wani manzon (Allah) ne mai girma ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne shi (Alƙur'ãni) haƙƙan, maganar wani manzon (Allah) ne mai girma ga Allah |