Quran with Hausa translation - Surah Al-InfiTar ayat 17 - الانفِطَار - Page - Juz 30
﴿وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا يَوۡمُ ٱلدِّينِ ﴾
[الانفِطَار: 17]
﴿وما أدراك ما يوم الدين﴾ [الانفِطَار: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa ranar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa renar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mẽ ya sanar da kai abin da ake cẽ wa rẽnar sakamako |