Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 4 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿أَلَا يَظُنُّ أُوْلَٰٓئِكَ أَنَّهُم مَّبۡعُوثُونَ ﴾
[المُطَففين: 4]
﴿ألا يظن أولئك أنهم مبعوثون﴾ [المُطَففين: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe! Waɗancan ba su tabbata cewa lalle su, ana tayar da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe! Waɗancan ba su tabbata cewa lalle su, ana tayar da su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe! Waɗancan bã su tabbata cẽwa lalle sũ, ana tãyar da su ba |