Quran with Hausa translation - Surah Al-Buruj ayat 20 - البُرُوج - Page - Juz 30
﴿وَٱللَّهُ مِن وَرَآئِهِم مُّحِيطُۢ ﴾
[البُرُوج: 20]
﴿والله من ورائهم محيط﴾ [البُرُوج: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Alhali, Allah daga bayansu, Mai kewaye su ne (da sanin Sa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhali, Allah daga bayansu, Mai kewaye su ne (da saninSa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli, Allah daga bãyansu, Mai kẽwaye su ne (da saninSa) |