×

Surah Al-Burooj in Hausa

Quran Hausa ⮕ Surah Buruj

Translation of the Meanings of Surah Buruj in Hausa - الهوسا

The Quran in Hausa - Surah Buruj translated into Hausa, Surah Al-Burooj in Hausa. We provide accurate translation of Surah Buruj in Hausa - الهوسا, Verses 22 - Surah Number 85 - Page 590.

بسم الله الرحمن الرحيم

وَالسَّمَاءِ ذَاتِ الْبُرُوجِ (1)
Inã rantsuwa da sama mai taurãrin lissafin shekara
وَالْيَوْمِ الْمَوْعُودِ (2)
Da yinin da aka yi alkawarin zuwansa
وَشَاهِدٍ وَمَشْهُودٍ (3)
Da yini mai shaidu, da yini da ake halarta* a cikinsa
قُتِلَ أَصْحَابُ الْأُخْدُودِ (4)
An la'ani mutãnen rãmi
النَّارِ ذَاتِ الْوَقُودِ (5)
Wato wuta wadda aka hura
إِذْ هُمْ عَلَيْهَا قُعُودٌ (6)
A lõkacin da suke a kan (gefen) ta a zazzaune
وَهُمْ عَلَىٰ مَا يَفْعَلُونَ بِالْمُؤْمِنِينَ شُهُودٌ (7)
Alhãli sũ, bisa ga abin da suke aikatãwa ga mũminai, sunã halarce
وَمَا نَقَمُوا مِنْهُمْ إِلَّا أَن يُؤْمِنُوا بِاللَّهِ الْعَزِيزِ الْحَمِيدِ (8)
Kuma ba su tuhumce su ba, fãce kawai domin sun yi ĩmãni da Allah Mabuwãyi, wanda ake gõdewa
الَّذِي لَهُ مُلْكُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ ۚ وَاللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ شَهِيدٌ (9)
Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kõme halarce Yake
إِنَّ الَّذِينَ فَتَنُوا الْمُؤْمِنِينَ وَالْمُؤْمِنَاتِ ثُمَّ لَمْ يَتُوبُوا فَلَهُمْ عَذَابُ جَهَنَّمَ وَلَهُمْ عَذَابُ الْحَرِيقِ (10)
Lalle ne waɗanda suka fitini mũminai maza da mũminai mãta, sa'an nan ba su tũba ba to, sunã da azãbar Jahannama, kuma sunã da azãbar gõbara
إِنَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ لَهُمْ جَنَّاتٌ تَجْرِي مِن تَحْتِهَا الْأَنْهَارُ ۚ ذَٰلِكَ الْفَوْزُ الْكَبِيرُ (11)
Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen. Wancan abu fa shi ne rabo babba
إِنَّ بَطْشَ رَبِّكَ لَشَدِيدٌ (12)
Lalle ne damƙar Ubangijinka mai tsanani ce ƙwarai
إِنَّهُ هُوَ يُبْدِئُ وَيُعِيدُ (13)
Lalle ne Shĩ, Shi ne Mai ƙãga halitta, kuma Ya mayar da ita (bãyan mutuwa)
وَهُوَ الْغَفُورُ الْوَدُودُ (14)
Kuma Shi ne Mai gãfara, Mai bayyana sõyayya
ذُو الْعَرْشِ الْمَجِيدُ (15)
Mai Al'arshi mai girma
فَعَّالٌ لِّمَا يُرِيدُ (16)
Mai aikatãwa ga abin da Yake nufi
هَلْ أَتَاكَ حَدِيثُ الْجُنُودِ (17)
Ko lãbãrin rundanõni yã zo maka
فِرْعَوْنَ وَثَمُودَ (18)
Fir'auna da samũdãwa
بَلِ الَّذِينَ كَفَرُوا فِي تَكْذِيبٍ (19)
Ã'aha! waɗanda suka kãfirta sunã cikin ƙaryatãwa
وَاللَّهُ مِن وَرَائِهِم مُّحِيطٌ (20)
Alhãli, Allah daga bãyansu, Mai kẽwaye su ne (da sanin Sa)
بَلْ هُوَ قُرْآنٌ مَّجِيدٌ (21)
Ã'aha! Shi Alƙur'ãni ne mai girma
فِي لَوْحٍ مَّحْفُوظٍ (22)
A cikin Allo tsararre
❮ Previous Next ❯

Surahs from Quran :

1- Fatiha2- Baqarah
3- Al Imran4- Nisa
5- Maidah6- Anam
7- Araf8- Anfal
9- Tawbah10- Yunus
11- Hud12- Yusuf
13- Raad14- Ibrahim
15- Hijr16- Nahl
17- Al Isra18- Kahf
19- Maryam20- TaHa
21- Anbiya22- Hajj
23- Muminun24- An Nur
25- Furqan26- Shuara
27- Naml28- Qasas
29- Ankabut30- Rum
31- Luqman32- Sajdah
33- Ahzab34- Saba
35- Fatir36- Yasin
37- Assaaffat38- Sad
39- Zumar40- Ghafir
41- Fussilat42- shura
43- Zukhruf44- Ad Dukhaan
45- Jathiyah46- Ahqaf
47- Muhammad48- Al Fath
49- Hujurat50- Qaf
51- zariyat52- Tur
53- Najm54- Al Qamar
55- Rahman56- Waqiah
57- Hadid58- Mujadilah
59- Al Hashr60- Mumtahina
61- Saff62- Jumuah
63- Munafiqun64- Taghabun
65- Talaq66- Tahrim
67- Mulk68- Qalam
69- Al-Haqqah70- Maarij
71- Nuh72- Jinn
73- Muzammil74- Muddathir
75- Qiyamah76- Insan
77- Mursalat78- An Naba
79- Naziat80- Abasa
81- Takwir82- Infitar
83- Mutaffifin84- Inshiqaq
85- Buruj86- Tariq
87- Al Ala88- Ghashiya
89- Fajr90- Al Balad
91- Shams92- Lail
93- Duha94- Sharh
95- Tin96- Al Alaq
97- Qadr98- Bayyinah
99- Zalzalah100- Adiyat
101- Qariah102- Takathur
103- Al Asr104- Humazah
105- Al Fil106- Quraysh
107- Maun108- Kawthar
109- Kafirun110- Nasr
111- Masad112- Ikhlas
113- Falaq114- An Nas