Quran with Hausa translation - Surah AT-Tariq ayat 2 - الطَّارق - Page - Juz 30
﴿وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلطَّارِقُ ﴾
[الطَّارق: 2]
﴿وما أدراك ما الطارق﴾ [الطَّارق: 2]
Abubakar Mahmood Jummi To, me ya sanar da kai abin da ake cewa mai aukowa da dare |
Abubakar Mahmoud Gumi To, me ya sanar da kai abin da ake cewa mai aukowa da dare |
Abubakar Mahmoud Gumi To, mẽ yã sanar da kai abin da ake cẽwa mai aukõwa da dare |