Quran with Hausa translation - Surah AT-Tariq ayat 1 - الطَّارق - Page - Juz 30
﴿وَٱلسَّمَآءِ وَٱلطَّارِقِ ﴾
[الطَّارق: 1]
﴿والسماء والطارق﴾ [الطَّارق: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ina rantsuwa da sama da mai aukowa da dare |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da sama da mai aukowa da dare |
Abubakar Mahmoud Gumi Inã rantsuwa da sama da mai aukõwa da dare |