Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘la ayat 13 - الأعلى - Page - Juz 30
﴿ثُمَّ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحۡيَىٰ ﴾
[الأعلى: 13]
﴿ثم لا يموت فيها ولا يحيا﴾ [الأعلى: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ba zai mutu ba a cikinta, kuma ba zai rayu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ba zai mutu ba a cikinta, kuma ba zai rayu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan bã zai mutu ba a cikinta, kuma bã zai rãyu ba |