Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘la ayat 15 - الأعلى - Page - Juz 30
﴿وَذَكَرَ ٱسۡمَ رَبِّهِۦ فَصَلَّىٰ ﴾
[الأعلى: 15]
﴿وذكر اسم ربه فصلى﴾ [الأعلى: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya ambaci sunan* Ubangijinsa, sa'an nan ya yi salla |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ambaci sunan Ubangijinsa, sa'an nan ya yi salla |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla |