Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 2 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿إِنَّآ أَنزَلۡنَٰهُ قُرۡءَٰنًا عَرَبِيّٗا لَّعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[يُوسُف: 2]
﴿إنا أنـزلناه قرآنا عربيا لعلكم تعقلون﴾ [يُوسُف: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mu, Mun saukar da shi, yana abin karantawa na Larabci; tsammaninku, kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mu, Mun saukar da shi, yana abin karantawa na Larabci; tsammaninku, kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi, yanã abin karantãwa na Lãrabci; tsammãninkũ, kunã hankalta |