Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 3 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿نَحۡنُ نَقُصُّ عَلَيۡكَ أَحۡسَنَ ٱلۡقَصَصِ بِمَآ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانَ وَإِن كُنتَ مِن قَبۡلِهِۦ لَمِنَ ٱلۡغَٰفِلِينَ ﴾
[يُوسُف: 3]
﴿نحن نقص عليك أحسن القصص بما أوحينا إليك هذا القرآن وإن كنت﴾ [يُوسُف: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Mu, Muna bayar da labari a gare ka, mafi kyawon labari ga abin da Muka yi wahayin wannan Alƙur'ani zuwa gare ka. Kuma lalle ne ka kasance a gabaninsa, haƙiƙa, daga gafalallu |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu, Muna bayar da labari a gare ka, mafi kyawon labari ga abin da Muka yi wahayin wannan Alƙur'ani zuwa gare ka. Kuma lalle ne ka kasance a gabaninsa, haƙiƙa, daga gafalallu |
Abubakar Mahmoud Gumi Mũ, Munã bãyar da lãbãri a gare ka, mafi kyãwon lãbãri ga abin da Muka yi wahayin wannan Alƙur'ãni zuwa gare ka. Kuma lalle ne kã kasance a gabãninsa, haƙĩƙa, daga gafalallu |