Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 35 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَإِنَّ عَلَيۡكَ ٱللَّعۡنَةَ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلدِّينِ ﴾
[الحِجر: 35]
﴿وإن عليك اللعنة إلى يوم الدين﴾ [الحِجر: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne akwai la'ana a kanka har ya zuwa ranar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne akwai la'ana a kanka har ya zuwa ranar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne akwai la'ana a kanka har ya zuwa rãnar sakamako |