Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 36 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ رَبِّ فَأَنظِرۡنِيٓ إِلَىٰ يَوۡمِ يُبۡعَثُونَ ﴾
[الحِجر: 36]
﴿قال رب فأنظرني إلى يوم يبعثون﴾ [الحِجر: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangjina! Sai Ka yi mini jinkiri zuwa ranar da ake tashin su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangjina! Sai Ka yi mini jinkiri zuwa ranar da ake tashin su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangjĩna! Sai Ka yi mini jinkiri zuwa rãnar da ake tãshin su |