Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 41 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ إِبۡرَٰهِيمَۚ إِنَّهُۥ كَانَ صِدِّيقٗا نَّبِيًّا ﴾
[مَريَم: 41]
﴿واذكر في الكتاب إبراهيم إنه كان صديقا نبيا﴾ [مَريَم: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ambaci Ibrahim* a cikin Littafi. Lalle shi ya kasance mai yawan gaskatawa, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ambaci Ibrahim a cikin Littafi. Lalle shi ya kasance mai yawan gaskatawa, Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ambaci Ibrãhĩm a cikin Littafi. Lalle shi ya kasance mai yawan gaskatãwa, Annabi |