Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 40 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿إِنَّا نَحۡنُ نَرِثُ ٱلۡأَرۡضَ وَمَنۡ عَلَيۡهَا وَإِلَيۡنَا يُرۡجَعُونَ ﴾
[مَريَم: 40]
﴿إنا نحن نرث الأرض ومن عليها وإلينا يرجعون﴾ [مَريَم: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mu, Mu ne ke gadon ƙasa* da wanda yake a kanta, kuma zuwa gare Mu ake mayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mu, Mu ne ke gadon ƙasa da wanda yake a kanta, kuma zuwa gare Mu ake mayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mũ, Mũ ne ke gãdon ƙasa da wanda yake a kanta, kuma zuwa gare Mu ake mayar da su |