Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 147 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّكَ فَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلۡمُمۡتَرِينَ ﴾
[البَقَرَة: 147]
﴿الحق من ربك فلا تكونن من الممترين﴾ [البَقَرَة: 147]
Abubakar Mahmood Jummi Gaskiya daga Ubangijinka* take saboda haka, lalle kada ka kasance daga masu shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Gaskiya daga Ubangijinka take saboda haka, lalle kada ka kasance daga masu shakka |
Abubakar Mahmoud Gumi Gaskiya daga Ubangijinka take sabõda haka, lalle kada ka kasance daga mãsu shakka |