×

Waɗanda Muka bã su Littãfi, suna saninsa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. 2:146 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:146) ayat 146 in Hausa

2:146 Surah Al-Baqarah ayat 146 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 146 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿ٱلَّذِينَ ءَاتَيۡنَٰهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ يَعۡرِفُونَهُۥ كَمَا يَعۡرِفُونَ أَبۡنَآءَهُمۡۖ وَإِنَّ فَرِيقٗا مِّنۡهُمۡ لَيَكۡتُمُونَ ٱلۡحَقَّ وَهُمۡ يَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 146]

Waɗanda Muka bã su Littãfi, suna saninsa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Kuma lalle ne wani ɓangare daga gare su, haƙiƙa, suna ɓõyewar gaskiya alhãli kuwa sũ, suna sane

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الذين آتيناهم الكتاب يعرفونه كما يعرفون أبناءهم وإن فريقا منهم ليكتمون الحق, باللغة الهوسا

﴿الذين آتيناهم الكتاب يعرفونه كما يعرفون أبناءهم وإن فريقا منهم ليكتمون الحق﴾ [البَقَرَة: 146]

Abubakar Mahmood Jummi
Waɗanda Muka ba su Littafi, suna saninsa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Kuma lalle ne wani ɓangare daga gare su, haƙiƙa, suna ɓoyewar gaskiya alhali kuwa su, suna sane
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda Muka ba su Littafi, suna saninsa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Kuma lalle ne wani ɓangare daga gare su, haƙiƙa, suna ɓoyewar gaskiya alhali kuwa su, suna sane
Abubakar Mahmoud Gumi
Waɗanda Muka bã su Littãfi, suna saninsa kamar yadda suke sanin ɗiyansu. Kuma lalle ne wani ɓangare daga gare su, haƙiƙa, suna ɓõyewar gaskiya alhãli kuwa sũ, suna sane
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek