Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 160 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿إِلَّا ٱلَّذِينَ تَابُواْ وَأَصۡلَحُواْ وَبَيَّنُواْ فَأُوْلَٰٓئِكَ أَتُوبُ عَلَيۡهِمۡ وَأَنَا ٱلتَّوَّابُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[البَقَرَة: 160]
﴿إلا الذين تابوا وأصلحوا وبينوا فأولئك أتوب عليهم وأنا التواب الرحيم﴾ [البَقَرَة: 160]
Abubakar Mahmood Jummi Sai waɗanda suka tuba, kuma suka gyara, kuma suka bayyana, to waɗannan Ina karɓar tuba a kansu kuma Ni ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka tuba, kuma suka gyara, kuma suka bayyana, to waɗannan Ina karɓar tuba a kansu kuma Ni ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka tũba, kuma suka gyãra, kuma suka bayyana, to waɗannan Ina karɓar tũba a kansu kuma Nĩ ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai |