Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 159 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكۡتُمُونَ مَآ أَنزَلۡنَا مِنَ ٱلۡبَيِّنَٰتِ وَٱلۡهُدَىٰ مِنۢ بَعۡدِ مَا بَيَّنَّٰهُ لِلنَّاسِ فِي ٱلۡكِتَٰبِ أُوْلَٰٓئِكَ يَلۡعَنُهُمُ ٱللَّهُ وَيَلۡعَنُهُمُ ٱللَّٰعِنُونَ ﴾
[البَقَرَة: 159]
﴿إن الذين يكتمون ما أنـزلنا من البينات والهدى من بعد ما بيناه﴾ [البَقَرَة: 159]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suke ɓoyewar abin da Allah Ya saukar da ga hujjoji bayyanannu, da shiriya, daga bayan Mun bayyana shi ga mutane, a cikin Littafi (Alƙur'ani), waɗannan Allah Yana la'anar su, kuma masu la'ana suna la'anar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke ɓoyewar abin da Allah Ya saukar da ga hujjoji bayyanannu, da shiriya, daga bayan Mun bayyana shi ga mutane, a cikin Littafi (Alƙur'ani), waɗannan Allah Yana la'anar su, kuma masu la'ana suna la'anar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke ɓõyẽwar abin da Allah Ya saukar da ga hujjõji bayyanannu, da shiriya, daga bãyan Mun bayyana shi ga mutãne, a cikin Littãfi (Alƙur'ãni), waɗannan Allah Yana la'anar su, kuma mãsu la'ana suna la'anar su |