×

Bai zama addini* ba dõmin kun jũyar da fuskõkinku wajen gabas da 2:177 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Baqarah ⮕ (2:177) ayat 177 in Hausa

2:177 Surah Al-Baqarah ayat 177 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 177 - البَقَرَة - Page - Juz 2

﴿۞ لَّيۡسَ ٱلۡبِرَّ أَن تُوَلُّواْ وُجُوهَكُمۡ قِبَلَ ٱلۡمَشۡرِقِ وَٱلۡمَغۡرِبِ وَلَٰكِنَّ ٱلۡبِرَّ مَنۡ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ وَٱلۡكِتَٰبِ وَٱلنَّبِيِّـۧنَ وَءَاتَى ٱلۡمَالَ عَلَىٰ حُبِّهِۦ ذَوِي ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡيَتَٰمَىٰ وَٱلۡمَسَٰكِينَ وَٱبۡنَ ٱلسَّبِيلِ وَٱلسَّآئِلِينَ وَفِي ٱلرِّقَابِ وَأَقَامَ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتَى ٱلزَّكَوٰةَ وَٱلۡمُوفُونَ بِعَهۡدِهِمۡ إِذَا عَٰهَدُواْۖ وَٱلصَّٰبِرِينَ فِي ٱلۡبَأۡسَآءِ وَٱلضَّرَّآءِ وَحِينَ ٱلۡبَأۡسِۗ أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ صَدَقُواْۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُتَّقُونَ ﴾
[البَقَرَة: 177]

Bai zama addini* ba dõmin kun jũyar da fuskõkinku wajen gabas da yamma, kuma amma addini shi ne ga wanda ya yi ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira da malã'iku da Littattafan sama da Annabãwa, kuma ya bãyar da dũkiya, akan yana son ta, ga mai zumunta da marãyu da matalauta da ɗan hanya da mãsu rõƙo, kuma a cikin fansar wuya, kuma ya tsayar da salla, kuma ya bãyar da zakka, da mãsu cika alkawari idan sun ƙulla alkawarin da mãsu haƙuri a cikin tsanani da cũta da lõkacin yãƙi. Waɗannan su ne suka yi gaskiya. Kuma waɗannan su ne mãsu taƙawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ليس البر أن تولوا وجوهكم قبل المشرق والمغرب ولكن البر من آمن, باللغة الهوسا

﴿ليس البر أن تولوا وجوهكم قبل المشرق والمغرب ولكن البر من آمن﴾ [البَقَرَة: 177]

Abubakar Mahmood Jummi
Bai zama addini* ba domin kun juyar da fuskokinku wajen gabas da yamma, kuma amma addini shi ne ga wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira da mala'iku da Littattafan sama da Annabawa, kuma ya bayar da dukiya, akan yana son ta, ga mai zumunta da marayu da matalauta da ɗan hanya da masu roƙo, kuma a cikin fansar wuya, kuma ya tsayar da salla, kuma ya bayar da zakka, da masu cika alkawari idan sun ƙulla alkawarin da masu haƙuri a cikin tsanani da cuta da lokacin yaƙi. Waɗannan su ne suka yi gaskiya. Kuma waɗannan su ne masu taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Bai zama addini ba domin kun juyar da fuskokinku wajen gabas da yamma, kuma amma addini shi ne ga wanda ya yi imani da Allah da Ranar Lahira da mala'iku da Littattafan sama da Annabawa, kuma ya bayar da dukiya, akan yana son ta, ga mai zumunta da marayu da matalauta da ɗan hanya da masu roƙo, kuma a cikin fansar wuya, kuma ya tsayar da salla, kuma ya bayar da zakka, da masu cika alkawari idan sun ƙulla alkawarin da masu haƙuri a cikin tsanani da cuta da lokacin yaƙi. Waɗannan su ne suka yi gaskiya. Kuma waɗannan su ne masu taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Bai zama addini ba dõmin kun jũyar da fuskõkinku wajen gabas da yamma, kuma amma addini shi ne ga wanda ya yi ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira da malã'iku da Littattafan sama da Annabãwa, kuma ya bãyar da dũkiya, akan yana son ta, ga mai zumunta da marãyu da matalauta da ɗan hanya da mãsu rõƙo, kuma a cikin fansar wuya, kuma ya tsayar da salla, kuma ya bãyar da zakka, da mãsu cika alkawari idan sun ƙulla alkawarin da mãsu haƙuri a cikin tsanani da cũta da lõkacin yãƙi. Waɗannan su ne suka yi gaskiya. Kuma waɗannan su ne mãsu taƙawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek