Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 176 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّ ٱللَّهَ نَزَّلَ ٱلۡكِتَٰبَ بِٱلۡحَقِّۗ وَإِنَّ ٱلَّذِينَ ٱخۡتَلَفُواْ فِي ٱلۡكِتَٰبِ لَفِي شِقَاقِۭ بَعِيدٖ ﴾
[البَقَرَة: 176]
﴿ذلك بأن الله نـزل الكتاب بالحق وإن الذين اختلفوا في الكتاب لفي﴾ [البَقَرَة: 176]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan domin lalle ne Allah Ya saukar da Littafi da gaskiya, kuma lalle ne waɗanda suka saɓa a cikin Littafin, haƙiƙa, suna a cikin saɓani mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan domin lalle ne Allah Ya saukar da Littafi da gaskiya, kuma lalle ne waɗanda suka saɓa a cikin Littafin, haƙiƙa, suna a cikin saɓani mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan dõmin lalle ne Allah Ya saukar da Littafi da gaskiya, kuma lalle ne waɗanda suka sãɓã a cikin Littãfin, haƙĩƙa, suna a cikin sãɓãni mai nĩsa |