Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 276 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿يَمۡحَقُ ٱللَّهُ ٱلرِّبَوٰاْ وَيُرۡبِي ٱلصَّدَقَٰتِۗ وَٱللَّهُ لَا يُحِبُّ كُلَّ كَفَّارٍ أَثِيمٍ ﴾
[البَقَرَة: 276]
﴿يمحق الله الربا ويربي الصدقات والله لا يحب كل كفار أثيم﴾ [البَقَرَة: 276]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana shafe albarkar riba, kuma Yana ƙara sadakoki. Kuma Allah ba Ya son dukan mai yawan kafirci, mai yawan zunubi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana shafe albarkar riba, kuma Yana ƙara sadakoki. Kuma Allah ba Ya son dukan mai yawan kafirci, mai zunubi |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana shãfe albarkar riba, kuma Yana ƙãra sadakõki. Kuma Allah bã Ya son dukan mai yawan kãfirci, mai zunubi |